#CORE WITHDRAW
Gare ku
#CORE miners, yanzu zaku iya zuwa CIKIN SATOSHI APP ɗin ku ku shiga ɓangaren WALLET sai mutum ya shiga wajen
#CORE zaiga irin yadda yake a jikin wannam HOTON, to abinda mutum zaiyi shine ya danna wajen da aka RUBUTA "LINK WITHDRAW ADDRESS" bayan ya DANNA zai buɗo masa kamar yadda yake a HOTO na 2 da ke qasa.
To abinda zaiyi shine sai yaje METAMASK yayi COPY na PUBLIC ADDRESS ɗin sa sai yazo yayi PASTING ɗin a wajen da aka sa WITHDRAW ADDRESS, bayan ya saka sai kuma ya saka ASSET PASSWORD ɗin sa, sai kuma ya danna
#CORE link withdraw ADDRESS.
NOTED:- Kada kaje kayi COPY ɗin address na
#CORE da yake a HUOBI ko OKX ko dai wata CENTRALISED exchanger da tayi LISTING na
#CORE, kawai na METAMASK ake so ka saka. |#pilifechanger
#CORE WITHDRAW 🔥
➖➖➖➖➖➖➖➖
Gare ku #CORE miners, yanzu zaku iya zuwa CIKIN SATOSHI APP ɗin ku ku shiga ɓangaren WALLET sai mutum ya shiga wajen #CORE zaiga irin yadda yake a jikin wannam HOTON, to abinda mutum zaiyi shine ya danna wajen da aka RUBUTA "LINK WITHDRAW ADDRESS" bayan ya DANNA zai buɗo masa kamar yadda yake a HOTO na 2 da ke qasa.
To abinda zaiyi shine sai yaje METAMASK yayi COPY na PUBLIC ADDRESS ɗin sa sai yazo yayi PASTING ɗin a wajen da aka sa WITHDRAW ADDRESS, bayan ya saka sai kuma ya saka ASSET PASSWORD ɗin sa, sai kuma ya danna #CORE link withdraw ADDRESS.
NOTED:- Kada kaje kayi COPY ɗin address na #CORE da yake a HUOBI ko OKX ko dai wata CENTRALISED exchanger da tayi LISTING na #CORE, kawai na METAMASK ake so ka saka. |#pilifechanger