Sponsored
#CORE WITHDRAW

Gare ku #CORE miners, yanzu zaku iya zuwa CIKIN SATOSHI APP É—in ku ku shiga É“angaren WALLET sai mutum ya shiga wajen #CORE zaiga irin yadda yake a jikin wannam HOTON, to abinda mutum zaiyi shine ya danna wajen da aka RUBUTA "LINK WITHDRAW ADDRESS" bayan ya DANNA zai buÉ—o masa kamar yadda yake a HOTO na 2 da ke qasa.

To abinda zaiyi shine sai yaje METAMASK yayi COPY na PUBLIC ADDRESS É—in sa sai yazo yayi PASTING É—in a wajen da aka sa WITHDRAW ADDRESS, bayan ya saka sai kuma ya saka ASSET PASSWORD É—in sa, sai kuma ya danna #CORE link withdraw ADDRESS.

NOTED:- Kada kaje kayi COPY É—in address na #CORE da yake a HUOBI ko OKX ko dai wata CENTRALISED exchanger da tayi LISTING na #CORE, kawai na METAMASK ake so ka saka. |#pilifechanger
#CORE WITHDRAW 🔥 ➖➖➖➖➖➖➖➖ Gare ku #CORE miners, yanzu zaku iya zuwa CIKIN SATOSHI APP ɗin ku ku shiga ɓangaren WALLET sai mutum ya shiga wajen #CORE zaiga irin yadda yake a jikin wannam HOTON, to abinda mutum zaiyi shine ya danna wajen da aka RUBUTA "LINK WITHDRAW ADDRESS" bayan ya DANNA zai buɗo masa kamar yadda yake a HOTO na 2 da ke qasa. To abinda zaiyi shine sai yaje METAMASK yayi COPY na PUBLIC ADDRESS ɗin sa sai yazo yayi PASTING ɗin a wajen da aka sa WITHDRAW ADDRESS, bayan ya saka sai kuma ya saka ASSET PASSWORD ɗin sa, sai kuma ya danna #CORE link withdraw ADDRESS. NOTED:- Kada kaje kayi COPY ɗin address na #CORE da yake a HUOBI ko OKX ko dai wata CENTRALISED exchanger da tayi LISTING na #CORE, kawai na METAMASK ake so ka saka. |#pilifechanger
Like
Love
Yay
Wow
22
2 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews