Gesponsert
  • How Blockchain work #pilifechanger
    How Blockchain work #pilifechanger
    Like
    Love
    Yay
    Wow
    12
    1 Kommentare 0 Anteile 1147 Ansichten 0 Vorschau
  • #CORE WITHDRAW

    Gare ku #CORE miners, yanzu zaku iya zuwa CIKIN SATOSHI APP ɗin ku ku shiga ɓangaren WALLET sai mutum ya shiga wajen #CORE zaiga irin yadda yake a jikin wannam HOTON, to abinda mutum zaiyi shine ya danna wajen da aka RUBUTA "LINK WITHDRAW ADDRESS" bayan ya DANNA zai buɗo masa kamar yadda yake a HOTO na 2 da ke qasa.

    To abinda zaiyi shine sai yaje METAMASK yayi COPY na PUBLIC ADDRESS ɗin sa sai yazo yayi PASTING ɗin a wajen da aka sa WITHDRAW ADDRESS, bayan ya saka sai kuma ya saka ASSET PASSWORD ɗin sa, sai kuma ya danna #CORE link withdraw ADDRESS.

    NOTED:- Kada kaje kayi COPY ɗin address na #CORE da yake a HUOBI ko OKX ko dai wata CENTRALISED exchanger da tayi LISTING na #CORE, kawai na METAMASK ake so ka saka. |#pilifechanger
    #CORE WITHDRAW 🔥 ➖➖➖➖➖➖➖➖ Gare ku #CORE miners, yanzu zaku iya zuwa CIKIN SATOSHI APP ɗin ku ku shiga ɓangaren WALLET sai mutum ya shiga wajen #CORE zaiga irin yadda yake a jikin wannam HOTON, to abinda mutum zaiyi shine ya danna wajen da aka RUBUTA "LINK WITHDRAW ADDRESS" bayan ya DANNA zai buɗo masa kamar yadda yake a HOTO na 2 da ke qasa. To abinda zaiyi shine sai yaje METAMASK yayi COPY na PUBLIC ADDRESS ɗin sa sai yazo yayi PASTING ɗin a wajen da aka sa WITHDRAW ADDRESS, bayan ya saka sai kuma ya saka ASSET PASSWORD ɗin sa, sai kuma ya danna #CORE link withdraw ADDRESS. NOTED:- Kada kaje kayi COPY ɗin address na #CORE da yake a HUOBI ko OKX ko dai wata CENTRALISED exchanger da tayi LISTING na #CORE, kawai na METAMASK ake so ka saka. |#pilifechanger
    Like
    Love
    Yay
    Wow
    21
    2 Kommentare 0 Anteile 1408 Ansichten 0 Vorschau